Tafiya a kan igiyar sama
2021-11-21 20:10:31 CRI
Hotunan dake nuna yadda wasu mutane ke halartar gasar yin tafiya kan igiya da aka daure tsakanin wasu manyan duwatsu a lardin Hunan na kasar Sin. Gaskiya wadannan mutanen, ciki har da wasu mata, sun cancanci yabo! (Murtala Zhang)