logo

HAUSA

Xi Jinping zai halarci bikin bude taron sufuri maras gurbata muhalli karo na biyu na MDD

2021-10-13 13:38:10 CRI

Shugaban kasar Sin Xi Jinping zai halarci bikin bude taron sufuri maras gurbata muhallli karo na biyu na MDD a ran Alhamis mai zuwa tare da gabatar da jawabi. (Amina Xu)