logo

HAUSA

Jami’an kasashen Afirka: Sin na neman samun ci gaba tare da Afirka

2021-10-01 19:10:49 CMG

Jami’an kasashen Afirka: Sin na neman samun ci gaba tare da Afirka_fororder_20210924-intabiyu

Yau ita ce ranar da ake bikin kafuwar jamhuriyar jama’ar kasar Sin, don haka bari mu saurari ra’ayoyin wasu jami’an kasashen Afirka dangane da ma’anar wannan rana ta musamman, gami da huldar dake tsakanin kasashen Afirka da kasar Sin.

Kwanan baya, na samu damar hira da Mista Richard Todwong Awany, babban sakatare na jam’iyyar NRM mai rike da ragamar mulki a kasar Uganda, da Mista Solomon Lechesa Tsenoli, mataimakin kakakin majalissun dokokin kasar Afirka ta Kudu, kana mamban kwamitin tsakiya na jam’iyyar Kwaminis ta kasar Afirka ta Kudu, inda dukkansu sun taya Sinawa murnar bikin kafuwar kasa.(Bello Wang)

Bello