logo

HAUSA

Bello Khalid:Bikin CAETE ya kasance dama gare mu

2021-09-29 11:16:40 CRI

Bello Khalid:Bikin CAETE ya kasance dama gare mu_fororder_微信图片_20210929111540

Bikin baje kolin tattalin arziki da cinikayya tsakanin Sin da Afirka (CAETE) karo na biyu da ya gudana kwanan nan a birnin Changsha, babban birnin lardin Hunan da ke tsakiyar kasar Sin, ya samu halartar kamfanoni sama 900 da suka fito daga kasashen Afirka kusan 40 da ma cikin gidan kasar Sin. Wakiliyarmu Lubabatu da ta halarci bikin, ta hadu da wani dan Nijeriya malam Bello Khalid Dogondaji, wanda shi ma ya halarta. Ga kuma karin bayanin da ta kawo mana.