An kafa yankunan hadin gwiwar ciniki na Sin 25 a Afrika
2021-09-26 16:57:49 CMG
Kimanin yankuna raya tattalin arziki da hadin gwiwar ciniki na kasar Sin 25 aka kafa a kasashen Afrika 16, kamar yadda rahoton gamayyar hadin gwiwar ciniki da raya tattalin arziki ta Sin da Afrika na shekarar 2021 ya bayyana a jiya Asabar.(Ahmad)