logo

HAUSA

An fara bikin bude gasar wasannin Olympics ta Tokyo

2021-07-23 21:45:23 CRI

Da daren yau Jumm’a 23 ga wata ne aka kaddamar da bikin bude gasar wasannin Olympics ta lokacin zafi karo na 32 a birnin Tokyo na kasar Japan, inda da farko za a gudanar da bikin daga tuta, sai kuma shigar ‘yan wasa cikin filin wasa, da bangaren yin rantsuwa, da wasannin fasaha da kunna babbar wutar yula ta Olympics. (Tasallah Yuan)

Tasallah Yuan