logo

HAUSA

Ba a gina gida da gundume daya

2021-05-07 19:48:30 CRI

 

Ba a gina gida da gundume daya_fororder_02   Ba a gina gida da gundume daya_fororder_01

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya taba tsamo wani karin magana da ta shahara a kasashen Afirka, wato “Ba a gina gida da gundume daya.” Don bayyana wajibcin hadin gwiwa tsakanin kasashe daban daban dake duniyarmu.

Ba a gina gida da gundume daya_fororder_03   Ba a gina gida da gundume daya_fororder_04

Kana a jiya Alhamis, yayin da shugaban na kasar Sin yake tattaunawa da sakataren janar na MDD, Antonio Guterres, ya sake yin kira don a ingiza huldar kasashe daban-daban. A cewarsa, mawuyacin halin da duniyarmu ta tsunduma ciki a halin yanzu, ya sa ya zama wajibi a kara inganta tsarin huldar kasashe daban-daban. (Bello Wang)

Bello