logo

HAUSA

Labaran wasu matasan kasar Sin

2021-04-23 20:00:16 CRI

Labaran wasu matasan kasar Sin_fororder_matasa

A cikin shirinmu na yau, ina so in gabatar muku wasu labarai na wasu matasan kasar Sin.

Da farko dai za mu saurari labarin wani saurayi mai suna Wang Yucong, wanda ya kasance wani kwararren mai binciken gawawwakin dan Adam.

Bayan labarin Wang Yucong, za mu gabatar muku labarin Liu Liu, wata yarinya mai aikin gyara tsoffin littattafai.

Daga karshe, za ku ji labarin Han Le, wata yarinya mai kula da aikin tsara fina-finan majigin yara, ko kuma a ce "Animation".

Bello