logo

HAUSA

Hira da Ahmed Tukur dan Najeriya dake aiki a Shanghai na kasar Sin

2021-04-20 14:40:30 CRI

Hira da Ahmed Tukur dan Najeriya dake aiki a Shanghai na kasar Sin_fororder_1111

A wannan mako, za mu sanya wata hirar da Ahmad Inuwa Fagam yayi da Ahmed Tukur, wani dan asalin jahar Katsina daga Najeriya wanda ke aiki a fannin tsara fasalin gine-gine a birnin Shanghai na kasar Sin. Gabanin fara aikin nasa, ya yi karatu ne a biranen Shenyang da Beijing.

Ya fara ne da gabatar da takaitaccen tarihin rayuwarsa sannan ya bayyana ra’ayinsa game da kokarin da mahukuntan kasar Sin ke yi karkashin jagorancin jam’iyyar kwaminis ta kasar wajen kyautata rayuwar al’ummar Sinawa da kuma bunkasa ci gaban kasar.(Murtala Zhang/Ahmad Inuwa Fagam)