Yadda za a yi amfani da Sabbin fasahohin yayin gasar Olympic ta lokacin sanyi
2021-04-14 15:23:55 CRI
Za a yi amfani da wasu sabbin fasahohi yayin gasar wasannin Olympic ta lokacin sanyi ta birnin Beijing, wadda za a fara a watan Fabrairu na shekarar 2022 mai zuwa. Kamar sabbin na’urorin daukar hotuna da bidiyo, da kuma na’urorin kwaikwayon tunanin dan Adam da dai sauransu. (Maryam)