logo

HAUSA

Kasar Sin za ta samarwa Habasha taimakon abinci na gaggawa

2021-02-22 20:45:21 CRI

Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Wang Wenbin, ya bayyanawa taron maname labaran da aka saba shiryawa Litinin din cewa, kasarsa za ta baiwa kasar Habasha taimakon shinkafa, da alkama da sauran taimakon abinci na gaggawa, don rage radadin yanayi na jin kai a yankin Tigray, bayan kawo karshen yakin da yankin ya fuskanta.(Ibrahim)