logo

HAUSA

Yadda ake gudanar da ayyuka a sassan masana’antar sarrafa roka mai dauke da kayayyaki

2021-02-22 15:26:40 CRI

Yadda ake gudanar da ayyuka a sassan masana’antar sarrafa roka mai dauke da kayayyaki_fororder_1

Yadda ake gudanar da ayyuka a sassan masana’antar sarrafa roka mai dauke da kayayyaki_fororder_2

Yadda ake gudanar da ayyuka a sassan masana’antar sarrafa roka mai dauke da kayayyaki_fororder_3

Yadda ake gudanar da ayyuka a sassan masana’antar sarrafa roka mai dauke da kayayyaki_fororder_4

An fara gina sansanin sarrafa roka mai dauke da kayayyaki na birnin Tianjin a shekarar 2008, gaba daya, fadinsa ya kai muraba’in kilomita 2, inda ake gudanar da ayyukan nazarin roka, da fasahohin sararin samaniya, da sarrafa kayayyaki da na’urorin da abin ya shafa da sauransu. (Maryam)