logo

HAUSA

Bikin bazara a idon wasu Hausawa

2021-02-12 20:28:53 CRI

Bikin bazara a idon wasu Hausawa_fororder_Ahmad Bikin bazara a idon wasu Hausawa_fororder_Abba

A yau ne ake fara gudanar da bikin bazara a kasar Sin, wato lokaci na shiga sabuwar shekara bisa kalandar gargajiya ta kasar Sin. Shin ko mene ne ayyukan da Sinawa suke gudanarwa a lokacin bikin? Wasu dalibai ‘yan Najeriya da suke karatu a nan kasar Sin, za su iya ba mu amsa ga wannan tambaya. (Bello Wang)

Bello