logo

HAUSA

Ta yaya za a mallaki dubun dubatan gidaje?

2021-01-25 11:04:17 CRI

Ta yaya za a mallaki dubun dubatan gidaje?_fororder_du-2

Ta yaya za a mallaki dubun dubatan gidaje?_fororder_du-1

 

Du Fu, wani shahararren mawakin kasar Sin ne, wanda ya rayu a tsakanin shekarar 712 da ta 770. Ya taba rubutawa a cikin wata wakarsa cewa, “Ta yaya za a samu dubun dubatar gidaje, domin baiwa mutanen da ba su da gidaje, tare sanya su farin ciki?”

Ta yaya za a mallaki dubun dubatan gidaje?_fororder_du-4

Ta yaya za a mallaki dubun dubatan gidaje?_fororder_du-3

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya taba ambato wannan magana, don tunatar da jami’an gwamnatin kasar, da ’yan jam’iyyar Kwaminis ta kasar Sin dake kan ragamar mulki, da su kula da zaman rayuwar jama’a sosai, domin tabbatar da ingancin rayuwar jama’a shi ne makasudin ayyukansu. (Bello Wang)

Bello