logo

HAUSA

An gano wasu goggon birai da suka kamu da cutar COVID-19 a Amurka

2021-01-14 10:53:03 CRI

An gano wasu goggon birai da suka kamu da cutar COVID-19 a Amurka_fororder_f3a5d7c398194b73be93b359a2906c7a

An gano wasu goggon birai da suka kamu da cutar COVID-19 a Amurka_fororder_76b34e2a24e642308417ce4e9ec520bb

An gano wasu goggon birai da suka kamu da cutar COVID-19 a Amurka_fororder_593debf4bbcc4cffac150662966e9f38

An gano wasu goggon birai da suka kamu da cutar COVID-19 a wani gidan dabbobi na birnin San Diego da ke Amurka. Ana ganin cewa, wannan ne karo na farko da aka gano dabbobi dake shayar da nono da suka harbu daga cutar.

Kande