logo

HAUSA

Burinmu a sabuwar shekara

2020-12-31 10:29:30 CRI

Burinmu a sabuwar shekara_fororder_yiq

Yau ranar 1 ga watan Janairun shekarar 2021, wato ranar farko ta wannan sabuwar shekarar. Kamar yadda Hausawa su kan ce, waiwaye adon tafiya. Saboda haka, a wannan lokaci na musamman, na ga ya dace mu waiwayi abubuwan da suka faru a shekarar da ta wuce, gami da tsara burin da muke fatan cimmawa a wannan sabuwar shekara. Bari mu saurari yadda wasu Sinawa suke waiwayar abubuwan da suka faru a shekarar 2020, gami da burin da suka sanya a gaba.

Bello