logo

HAUSA

Kasar Sin a cikin shekaru biyar da suka wuce

2020-11-30 16:55:27 CRI

Bana ta kasance shekarar karshe wajen aiwatar da shirin raya kasar Sin na shekaru biyar biyar a karo na 13, shirin da aka fara aiwatar da shi tun daga shekarar 2016. Shin wadanne sauye-sauye ne suka faru a kasar cikin shekarun biyar da suka wuce?

Kasar Sin a cikin shekaru biyar da suka wuce

A cikin shirinmu na yau, mun samu damar tattaunawa tare da malam Yahaya Babas, dan Nijeriya da ya shafe wasu shekaru da dama yana aiki, yana kuma rayuwa a nan kasar Sin, don ya bayyana sauye-sauyen da ya gani a matsayinsa na bako da ke rayuwa a nan kasar.