logo

HAUSA

An dauki wata damisa shiga cikin jama’a

2020-11-26 00:35:38 CRI

An dauki wata damisa shiga cikin jama’a

An dauki wata damisa shiga cikin jama’a

An dauki wata damisa shiga cikin jama’a

Yadda Jaromir Joo dake Olomouc, Jamhuriyar Czech, ya dauki wata damisa mai nauyin fam 600 ya shiga da ita cikin jama’a, abin da ya ba mutane mamaki. An ce, Jaromir Joo yana gudanar da wasan kasada da dabbobi kusan 80. (Bilkisu)