logo

HAUSA

Bello Wang ya zama "Robot"

2020-11-10 16:25:54 CRI

Na gwada wannan na'urar taimakawa dakon kaya, wadda za ta rage wahalar aiki sosai. Sai dai sanya na'urar ya sa na zama tamkar wani "Robot" ko kuma a ce "Iron man".

Bello Wang ya zama "Robot"

 

Bello Wang