logo

HAUSA

Mu duba yadda kasar Sin ta canza tsohuwar ma'aikata zuwa wani wurin shakatawa

2020-09-25 16:39:06 CRI

Bello Wang ya tafi wajen wani wurin shakatawa dake yammacin birnin Beijing, da ake kira Shou Gang Yuan, wato farfajiyar ma'aikatar sarrafa karafe dake nan birnin Beijing. Da jin wannan suna, za ku yi mamaki cewa, to, ba sunan wata ma'aikatar sarrafa karafe ba? Me ya sa aka ce ya zo wajen wani wurin shakatawa? To, Bello Wang zai yi mana cikakken bayani cikin wani rahoton da ya hada mana daga wajen wurin, bari mu saurara.