logo

HAUSA

Mu ziyarci wani wurin shakatawa dake nan birnin Beijing

2020-09-11 15:13:57 CRI

A kwanakin nan, kasar Sin ta samu shawo kan yanayin yaduwar cutar COVID-19 sosai, inda kusan ba a samun sabbin masu kamuwa da cutar a cikin kasar. Karkashin wannan yanayi ne, wuraren shakatawa sun fara bude kofa don karbar baki. Sa'an nan Bello Wang ya ziyarci daya daga cikin wuraren shakatawa dake nan birnin Beijing, don shaida muku yanayin da ake ciki a wurin. Bari ku saurari rahoton da ya hada mana daga wurin shakatawar.