logo

HAUSA

Wani nakasasshen matashin da yake kokarin taimakawa sauran mutane

2020-08-21 13:27:17 CRI

Chen Zifang wani mutum ne mai fama da larurar nakasa, wanda aka haifa ba hannaye. Duk da haka ya yi kokarin koyon fasahohi don samun damar kula da kansa, har ma ya yi amfani da fasahar da ya koya wajen taimakawa mutanen kauyensa fita daga kangin talauci.

Yau bari mu saurari labarinsa, don mu fahimci dalilin da ya sa ya iya cimma wadannan nasarori.