logo

HAUSA

Ali Albabe, dan Nijer dake aikin sa kai na yakar cutar numfashi ta COVID-19 a nan birnin Beijing

2020-04-23 14:54:43 CRI

Ali Albabe, dan Nijer dake aikin sa kai na yakar cutar numfashi ta COVID-19 a wata unguwar dake nan birnin Beijing. Mu biyo Murtala Zhang don mu ga yadda yake aiki tare da abokansa na kasashe daban daban.