logo

HAUSA

Mu bi Kande mu ga yadda ake yin zaman makoki a birnin Beijing

2020-04-04 19:22:56 CRI

A yau ranar 4 ga wata, an yi zaman makoki a duk fadin kasar Sin da zummar ta'aziyyar jaruman da suka sadaukar da rayukansu, wajen yaki da annobar cutar numfashi ta COVID-19, da kuma wadanda suka rasa rayukansu sakamakon kamuwa da annobar. Mu bi Kande mu ga yadda ake yin zaman makoki a birnin Beijing.