in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
• Mamban musamman mai kula da kare hakkin dan Adam na MDD ya nuna damuwa da kalaman shugaba Trump na zargin kafofin watsa labaru 08-31 11:06
• An kai hari kan fararen hular Syria a yayin da suke tserewa daga yankin dake karkashin ikon kungiyar IS 08-31 10:42
• Bankin raya kasashen BRICS ya zartas da shirye-shiryen rancen kudi guda hudu da Sin da Indiya da Rasha suka gabatar masa 08-31 10:34
• Kwamitin sulhun MDD ya kara wa'adin AMISOM dake Somaliya 08-31 09:26
• Musulmai miliyan biyu daga sassan duniya sun fara aikin hajji a Makka 08-30 13:42
• Kasar Sin na fatan MDD za ta zurfafa hadin gwiwa da kasashen Afirka 08-30 13:16
• Matsugunin Yahudawa yana kawo cikas ga shirin kafa kasashe biyu, in ji babban sakataren MDD 08-30 10:42
• MDD ya yi tir da gwajin makamai masu linzami da Koriya ta Arewa ta yi 08-30 10:35
• Mahajjata miliyan 1.7 ne suka isa kasar Saudiyya domin hajjin bana 08-29 13:23
• Kwararre: Takaddamar cinikayya dake tsakanin Sin Amurka na iya shafar harkokin kasuwancin Amurka 08-29 10:45
• Iraki ta kwace muhimmin gari na karshe da ke hannun kungiyar IS a kasar 08-28 11:20
• Wata kotun Isra'ila ta tusa keyar iyalan Ba-palasdinan nan da ya halaka wasu iyalai a yammacin kogin Jordan 08-28 10:05
• Iran ta hana a ziyarci cibiyoyinta na soja 08-28 09:54
• Iran ta gargadi Amurka game da shiga harkokin hukumar IAEA 08-27 14:05
• Mutane fiye da 30 sun mutu sakamakon harin da aka kai wani masallaci a birnin Kabul na kasar Afghanistan 08-27 13:41
• Ana kiyaye fuskantar hali mai tsanani a yankin rikici na kasar Indiya 08-27 13:12
• Dubban mutane ne suka yi gamgamin nuna adawa da ta'addanci a Barcelona 08-27 13:07
• Koriya ta Kudu da Amurka sun ce Koriya ta Arewa ta yi gwajin makamai masu linzami. 08-26 13:42
• Za a gudanar da babban taron mambobi masu kulla yarjejeniyar game da shirin kandagarki da magance kwararar hamada ta MDD a kasar Sin 08-26 13:40
• Venezuela ta soki sabbin takunkuman da Amurka ta kakaba mata 08-26 13:07
• Jami'in MDD ya yi kira ga shugabannin Sudan ta Kudu da su sa aya ga rikicin dake tsakaninsu 08-25 20:01
• UNHCR: yawan 'yan gudun hijira da ke shiga kasashen Turai ya ragu 08-25 13:59
• Kasar Iran ya yi maraba da komawar jakadan Qatar 08-25 11:07
• MDD ta bukaci Amurka da ta kyamaci wariyar launin fata 08-24 09:51
• Hare-hare ta sama sun hallaka kusan mutane 100 a Syria 08-23 15:55
• Iraqi: MDD na tallafawa fararen hula dake ficewa daga Tal Afar 08-23 13:35
• Jami'in MDD yana fata za'a warware rikicin Afghanistan ta hanyar siyasa 08-23 12:28
• Alkali a Spaniya ya yanke hukuncin tura 2 daga cikin mutane 4 da ake zargi da kai hari a kasar zuwa gidan yari 08-23 09:37
• Ministan tsaron Amurka ya kai ziyarar ba-zata a Iraki 08-22 18:46
• Trump ya sanar da sabbin dabarun Amurka kan Afghanistan 08-22 14:52
prev 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 next
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China