in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
• An bukaci gwamnatocin Afrika su samar da shiri mai dorewa na inganta rayuwar yara da matasa 11-03 16:57
• Guinea ta yabawa sahihiyar dangantakar dake tsakanin Sin da Afrika 11-03 15:21
• Bankin duniya ya sanar da ware dala miliyan 293 domin bunkasa horaswa a fannin fasahohi a gabashin Afirka 11-02 20:47
• Bankunan kasar Kenya za su halarci bikin CIIE 11-02 11:15
• An tsaurara tsaro a babban birnin Nijeriya bayan rikicin da ya barke tsakanin dakarun gwamnati da masu zanga-zanga 11-02 10:49
• 'Yan kasuwar kasar Ghana na sa ran baje kolin CIIE zai inganata harkokin cinikayya tsakaninsu da kasar Sin 11-02 10:33
• WHO ta damu da karuwar adadin wadanda aka tabbatar sun kamu da cutar Ebola a Jamhuriyar Demokradiyyar Congo 11-02 10:27
• Mayakan Boko Haram sun hallaka mutane akalla 15 a arewacin Najeriya 11-01 20:36
• Shugaban Kenya ya karyata rahotannin Amurka dake cewa kasar Sin ta danawa Afirka "tarkon cin bashi" 11-01 13:59
• Sojojin Kamaru sun kashe 'yan aware 4 bayan mutuwar wani dan mishan Amurka a yankin da ake magana da Turancin Ingislishi 11-01 13:42
• Jagoran adawa na Sudan ta kudu ya yabawa yunkurin shugabannin nahiyar Afrika na farfado da zaman lafiya a kasar 11-01 11:02
• Jami'in Zimbabwe na fatan kara fahimtar kasuwar kasar Sin ta hanyar halartar taron CIIE 11-01 10:54
• Habasha zata karbi bakuncin kamfanoni 230 na cikin gida da na waje a bikin baje kolin kasar 11-01 10:41
• Jirgin kasa na zamani da kasar Sin ta gina yayi jigilar fasinjoji miliyan 2 a Kenya 11-01 10:00
• MDD ta yi maraba da kafa sashen karfafawa mata a gwamnatin Libya 11-01 09:38
• Bikin baje kolin CIIE ya shaida niyyar gwamnatin kasar Sin na bude kofarta ga duniya, in ji jami'in Kenya 10-31 13:47
• Shirin wanzar da zaman lafiya na AU ya musanta rahoton kashe sojojinsa 30 a Somaliya 10-31 11:22
• 'Yan kasuwar Habasha sun yaba da kyakkaywar huldar cinikayyar dake tsakaninsu da kasar Sin 10-31 10:44
• Kwamitin sulhun MDD ya nemi taimakon kasa da kasa game da batun cutar Ebola a DRC 10-31 09:55
• Shugabannin Afrika za su halarci bikin wanzar da zaman lafiyar Sudan ta kudu 10-31 09:39
• MDD ta yi tir da harin da aka kai yankin tsakiyar Libya 10-30 14:02
• Gidan Talabijin na kasar Mozambique zai fara yada labarai cikin harsunan gargajiya 10-30 12:37
• Kamfanin jirgin saman Habasha zai fara sabuwar zirga zirga zuwa Moscow 10-30 11:10
• Najeriya a shirye take ta aiwatar da shawarwarin taron kolin FOCAC na 2018 10-30 11:08
• Wani rahoton ya bayyana cewa Afrika ta jawo karin jarin kasashen waje 10-30 10:54
• Kasar Sin ta sanar da sabon shirin lafiya ga kasar Tanzania 10-30 10:32
• Rundunar sojin Aljeria ta gano makaman yaki a kusa da iyakar kasar da Mali 10-30 10:09
• An karrama basine Mo Yan da lambar yabo ta girmamawa a kasar Algeria 10-30 10:08
• Wata kotu a Masar ta ayyana wasu masu tsattsauran ra'ayin Islama 164 a matsayin jagororin 'yan ta'adda 10-29 10:55
• Botswana na sa ran ganin bikin Expo da zai gudana a Shanghai zai taimakawa aikin ciniki 10-29 10:53
• Kamfanin kasar Sin zai kafa reshe a kasar Habasha domin bunkasa ayyukansa 10-29 09:55
• Sama da bakin haure 1330 aka tusa keyarsu daga kasar Libya a watan Oktoba 10-29 09:25
• Jam'iyya mai mulki a Aljeriya ta tsayar da Bouteflika takarar shugabancin kasa a zaben 2019 10-29 09:16
• Afrika na bukatar gagarumin ci gaba don fitar da miliyoyin mutane daga kangin talauci 10-28 15:19
• Yan bindiga sun hallaka mutane 6 a arewa maso yammacin Najeriya 10-28 15:05
• An shirya babban taron zuba jari karo na farko na Afirka ta kudu 10-27 16:48
• Habasha ta ce za ta rika bada visa bayan isa kasar ga 'yan Afrika daga wata mai zuwa 10-27 16:24
• Gwamnatin Kamaru ta yi gargadi game da tada rikicin bayan zabe 10-27 16:01
• Rundunonin sojin Kamaru da Nijeriya sun amince su hada hannu wajen yaki da Boko Haram 10-27 15:22
• Nijeriya ta tabbatar da mutane 79 ne za su tsaya takarar shugabancin kasar a zaben 2019 10-27 15:12
• Shugaban Ghana ya bukaci gwamnatocin Afrika da su kara kaimi don hada kan nahiyar 10-26 11:33
• Kasar Sin ta bada tallafin dala miliyan 1.5 ga Sudan ta kudu don aikin rigakafin cutar Ebola 10-26 11:18
• Kenya ta turo wani ayarinta zuwa Beijing domin halartar taron yaki da shan kayan kara kuzari 10-26 11:06
• Habasha ta dauki kasar Sin a matsayin babbar kasuwar fitar da hajojinta a bangaren masana'antu 10-26 10:52
• Kasar Sin ta bada tallafin aikin gina filin saukar jiragen saman Najeriya a yanki mai arzikin mai 10-26 10:10
• AU ta yaba da nadin mace a matsayin sabuwar shugabar Habasha 10-26 09:36
• An bukaci Guinea-Bissau ta gudanar da zabuka a kan lokaci 10-26 09:26
• Sahle-Work Zewde ta zama shugabar kasar Habasha 10-25 19:28
• An samu hasarar rayuka a fadan kabilanci a gabashin Najeriya 10-25 10:54
• Mataimakin shugaban AU ya bukaci a gudanar da gamayyar kasa da kasa karkashin tsarin MDD 10-25 10:37
prev 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 next
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China