in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
• Sin na goyon bayan a warware rikicin Libya a siyasance 04-16 13:57
• AU ta yi kira ga manyan kasashen duniya su girmama ikon mallakar kasar Syria 04-16 11:03
• An gayyaci Zimbabwe taron kolin Commonwealth a London 04-16 10:22
• Kenya za ta gina gidaje masu saukin kudi kimanin 30,000 don sassauta karancin muhalli 04-16 10:05
• Kwamandojin AU sun amince da wanzar da zaman lafiya a Somalia yayin da ake tsaka da shirin mika ragamar ayyukan tsaro 04-16 09:38
• Hukumar bunkasa harkokin zuba jari ta Tanzaniya tana gayyatar masu zuba jarin kasar Sin 04-15 16:38
• Dakarun Najeriya sun hallaka mayakan Boko Haram 7 04-15 15:44
• AU da MDD sun lashi tokobin karfafa hadin gwiwa wajen dawo da zaman lafiya a Jamhuriyar Afrika ta tsakiya 04-14 13:05
• UNICEF: 'yan ta'adda sun sace a kalla yara 1,000 a Nijeriya, tun daga shekarar 2013 kawo yanzu 04-14 12:14
• Kamfanin kasar Sin ya ce aikin shimfida layin dogo na kasar Kenya ba zai yi barazana ga gidan adana namun dajin kasar ba 04-13 14:05
• MDD ta bukaci kasashen Afrika da su rika samarwa al'umma makamashin gas na girki 04-13 14:02
• Sudan ta kudu ta ce nada sabon jakadan Amurka a kasarta zai kyautata mu'amalar kasashen biyu 04-13 11:04
• Masar ta ki amincewa da laifin da Habasha da Sudan suka dora mata dangane da gazawar tattaunawarsu kan madatsar ruwan da Habasha ke ginawa 04-13 10:01
• Majalisar kolin Rwanda ta bi sahun Kenya na amincewa da yarjejeniyar ciniki ta CFTA 04-13 09:03
• Manufar kasar Sin ta bude kofa da gyare gyare ta karfafa gwiwar Afirka ta fuskar yiwuwar samun ci gaba, in ji wani kusa a gwamnatin Kenya 04-12 20:39
• Kwamitin sulhun MDD ya zargi harin da 'yan ta'addanci suka kaiwa rundunar kiyaye zaman lafiya a jamhuriyar Afrika ta tsakiya 04-12 16:33
• Hukumar IOM ta mai da 'yan gudun hijira 169 daga Libya zuwa Nijar 04-12 11:06
• Habasha tana adawa da kudurin da Amurka ta zartas dangane da ita 04-12 10:57
• Algeria ta ware ranakun makoki ga wadanda hadarin jirgin sama ya rutsa da su 04-12 10:53
• AU za ta tallafawa kasashen Afrika wajen tunkarar matsalar sauyin yanayi 04-12 10:26
• Habasha tana sa ran samun dala biliyan 1 na kudin shiga daga iskar gas da kasar Sin ta gano 04-12 10:02
• Najeriya ta damke mutane 89 bisa zarginsu da safarar muggan kwayoyi a jaha mai arzikin mai 04-12 09:54
• Yawan al'ummar Najeriya ya kai miliyan 198 04-12 09:45
• Yawan wadanda suka rasu sakamakon hadarin jirgin soji na Aljeriya ya kai mutum 257 04-11 20:25
• Sabon babban ginin Bankin Afirka ya fara aiki a Congo Brazzaville 04-11 14:14
• An bukaci kasashen Afrika su gaggauta sakarwa matakan gwamnati mara don cimma ci gaba mai dorewa 04-11 11:09
• Liberia ta fitar da gargadi game da barkewar cutar kyandar biri 04-11 10:24
• An kama wani da ake zargin mai hadawa Boko Haram bam ne a Nijeriya 04-11 09:57
• Jami'in Kenya: Amurka za ta lahanta moriyar kanta 04-10 13:40
• Kenya ta bukaci kasashen Afrika su kafa asusun tinkarar sauyin yanayi 04-10 11:02
• MDD ta bukaci nahiyar Afrika ta rungumi shuke-shuken gargajiya don magance matsalar sauyin yanayi 04-10 10:12
• Sudan da Kenya sun sha alwashin kyautata mu'amalar ciniki da tattalin arziki a tsakaninsu 04-10 09:39
• Zimbabwe ta gayyaci kasashe sama da 40 don sanya ido a zaben kasar 04-10 09:30
• Algeria ta yi kira a samar da  dabarar yaki da hanyoyin da 'yan ta'adda ke samun kudi 04-10 09:13
• Babban bankin kasar Uganda yayi hasashen karuwar tattalin arzikin kasar da kaso 6.5 bisa dari cikin shekaru 3 masu zuwa 04-09 21:15
• Shugaban Najeriya zai sake tsayawa takara 04-09 20:15
• Shugaban Najeriya zai sake tsayawa takara 04-09 19:52
• Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta MDD ta yi alkawarin magance matsalar karancin abinci da 'yan gudun hijira ke fuskanta a Rwanda 04-09 10:37
• Ruftawar wani ramin hakar Gwal a Ghana ya yi sanadin mutuwar mutane 6 04-09 10:02
• Sojojin Najeriya sun ceto mutane 149 da mayakan Boko Haram suke rike da su 04-09 09:02
• Kamaru ta amince a kafa cibiyoyin Afrika uku a kasarta 04-08 12:41
• Mnangagwa: Ziyarata zuwa kasar Sin ta cimma nasara sosai 04-08 11:27
• An dage sauraron shari'ar cin hanci da ake wa tsohon shugaban Afrika ta kudu 04-07 12:01
• Kusan dakaru 1,900 ne za su halarci atisayen soji da Amurka ke daukar nauyi a Afrika 04-07 11:58
• Sojojin Najeriya sun hallaka wasu 'yan bindiga 21 a Zamfara 04-06 12:00
• Shugaba mai ci na Saliyo ya yi rantsuwar kama aiki 04-05 15:43
• Najeriya za ta ci gaba da amfani da kashi 14 bisa 100 a matsayin matakin bada rance a kasar 04-05 12:27
• Madugun 'yan hamayyar kasar Saliyo Julius Maada Bio ya lashe zaben shugaban kasar 04-05 11:49
• Hukumar FIFA na duba yiwuwar dage haramcin buga wasa da ta yi wa filayen wasan Libya 04-04 13:13
• Shugaban majalisar wakilan Somalia ya yi watsi da bukatar ya sauka daga mukaminsa 04-04 13:03
prev 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 next
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China