in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Asusun CAD ya kulla yarjeniyoyin hadin kai da kamfanoni daban daban
2019-06-30 15:30:54 cri
An gudanar da taron bajekolin tattalin arziki da ciniki na Sin da Afirka karo na farko a birnin Changsha dake lardin Hunan na kasar Sin tsakanin ranekun 27 zuwa 29 ga watan Yuni, inda asusun neman ci gaban Sin da Afirka na CAD ya kulla yarjeniyoyin da kamfanoni da kungiyoyin kasar Sin da na kasashen waje da dama, da nufin zuba jari ga yunkurin kulla huldar hadin kai tsakanin bangarorin Sin da Afirka, gami da raya masana'antu a nahiyar Afirka. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China