in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Gobarar tankar mai ta hallaka mutane a kalla 55 a jamhuriyar Nijar
2019-05-06 19:19:39 cri

Ma'aikatar cikin gidan jamhuriyar Nijar, ta ce a kalla mutane 55 ne suka rasu, sakamakon bindiga da wata tankar dakon mai ta yi a kasar.

A yau Litinin ne dai ma'aikatar ta sanar da aukuwar wannan ibtila'i.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China