in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
MDD ta yi kira da a kai zuciya nesa bayan zaben Benin mai cike da takaddama
2019-05-03 15:20:43 cri
MDD ta bukaci sassa masu ruwa da tsaki a jamhuriyar Benin, da su kai zuciya nesa, biyowa bayan babban zaben kasar da ya haifar da tashin hankali.

Yanzu haka dai wakilin musamman na babban magatakardar MDD a yammacin Afirka da yankin Sahel Mohamed Ibn Chambas, ya fara tattaunawa da sauran sassa masu ruwa da tsaki daga kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka, da kuma masu fada a ji na Benin, a wani mataki na karfafa gwiwar daukar matakan warware takaddamar da ta kunno kai a kasar cikin lumana. (Saminu Hassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China