in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ministan harkokin wajen Eritrea zai ziyarci kasar Sin
2019-04-30 19:58:05 cri

Osman Saleh, Ministan harkokin wajen kasar Eritrea zai kawo wa kasar Sin ziyara daga ranar 5 zuwa 10 ga watan Mayun bana bisa gayyatar da takwaransa na kasar Sin Wang Yi ya yi masa, kamar yadda Geng Shuang, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin, ya sanar yau Talata a nan Beijing. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China