in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi nune-nune a yayin bikin bude baje kolin lambunan shakatawa na duniya don maraba da matafiya
2019-04-29 15:43:49 cri

 

 

Yau Litinin da safe, aka shirya bikin bude baje kolin lambunan shakatawa na duniya na Beijing da na zagaye filin baje kolin, wannan ya nuna cewa, za a bude wa masu yawon shakatawa na Sin da na kasashen ketare wannan gaggarumin bikin da za a shafe 162 ana yin sa.

A yankin nune-nunen na Sin, an yi nune-nune ta hanyar hadin kan kide-kide na zamani da wasu wasannin gargajiyar Sin, ciki har da wasan damisa da na dragon. A yankin na kasa da kasa, ana nuna raye-raye masu salon musamman irin na Brazil, Rasha, Faransa, Afirka, Turai, Scotland da kuma Hawaii da dai sauransu. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China