in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Uwargidan shugaban Sin ta gayyaci matan shugabannin kasashen waje zuwa kallon wasannin kasar
2019-04-27 21:25:08 cri

Peng Liyuan, uwargidan shugaban kasar Sin Xi Jinping, ta gayyaci matan shugabannin kasashen wajen dake halartar taro na 2 na hadin gwiwar kasa da kasa kan shawarar Ziri Daya da Hanya Daya a nan Beijing da su je kallon shirin wasan Kunqu da wasan opera na Beijing.

Peng Liyuan ta ce, kasashen da suka shiga shawarar na da al'adu mabanbanta, kuma kasar Sin ta shiryawa karfafa musayar al'adu da fahimtar juna da kasashen.

Wasannin sun samu yabo sosai daga bakin. Sun kuma dauki hoto da 'yan wasan. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China