A hannu guda kuma, wani binike da cibiyar kula da harkokin dab'i da wallafe-wallafe ta kasar Sin ta gudanar daga watan Agusta zuwa na Disamban shekarar 2018 da ta gabata, na nuna cewa, iyaye a cikin wadanan iyalai, na bata mintuna 22.61 suna karatu da 'ya'yansu a kowace rana, idan aka kwatanta da mintuna 23.69 da iyayen ke batawa a shekarar 2017.
Binciken, shi ne na 16, inda aka zanta da mutane 19,683 daga matakan larduna 29 na kasar.(Ibrahim)