in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
EU ta yi watsi da yunkurin Trump na amincewa Isra'ila mallakar Tuddan Golan
2019-04-01 15:04:07 cri
Tarayyar Turai EU, ta yi watsi da matakin shugaban Amurka Donald Trump, na amincewa Isra'ila mallakar Tuddan Golan na Syria.

Da take jawabi jiya, yayin taron kungiyar kawancen Larabawa karo na 30 da aka yi a birnin Tunis na Tunisia, wakiliyar EU kan harkokin diflomasiyya da tsaro, Federica Mogherini ta ce matakin na Amurka, ya kaucewa kudurorin Kwamitin sulhu na MDD wadanda ke daukar Tuddan Golan a matsayin yankin Syria da Isra'ila ta mamaye. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China