in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kwamitin sulhun MDD ya taya Guinea-Bissau murnar kammala zaben majalisar dokokin kasar
2019-03-27 10:15:17 cri

Kwamitin sulhun MDD, ya taya Guinea-Bissau murna kan yadda aka gudanar da zaben majalisar dokokin kasar na ranar 10 ga watan Mayun wannan shekara cikin lumana.

Cikin wata sanarwa da ya fitar, kwamitin sulhun ya taya gwamnati da al'ummar kasar da jam'iyyun siyasu, da ma kungiyoyin fararen hula, murnar yadda aka gudanar da zabukan ba tare da wani tashin hankali ba.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China