in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan Sin zai halarci taron Boao
2019-03-22 19:30:16 cri
Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Geng Shuang, ya shaidawa taron manema labarai a yau cewa, firaministan kasar Li Keqiang zai halarci taron dandalin Asiya na Boao da aka saba gudanarwa a kowace shekara, tare da gabatar da muhimmin jawabi.

A ranar Alhamis na mako mai zuwa ne dai ake sa ran bude taron a lardin Hainan dake kudancin kasar Sin. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China