in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin zai kai ziyara wasu kasashen Turai 3
2019-03-21 15:43:56 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya bar birnin Beijing a yau Alhamis, domin ziyarar aiki a kasashen Italiya da Monaco da Faransa, daga yau 21 zuwa 26 ga wata. Wannan ita ce tafiya ta farko da shugaban ya yi zuwa ketare tun farkon shekarar bana. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China