in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kakakin majalissar dokokin Burkina Faso zai kawo ziyara kasar Sin
2019-03-21 11:02:34 cri
Kakakin majalissar dokokin kasar Burkina Faso Alassane Bala Sakande, zai gudanar da ziyarar aiki tsakanin ranekun 24 zuwa 29 ga watan Maris din nan, bisa gayyatar da shugaban zaunannen kwamitin majalissar wakilan jama'ar kasar Sin Li Zhanshu ya yi masa. (Saminu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China