in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Nasarorin yaki da talauci na Sin sun shaida bunkasuwar sha'anin kare hakkin dan Adam na Sin
2019-03-16 17:13:21 cri
Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Sin Le Yucheng ya bayyana a birnin Geneva a jiya Jumma'a cewa, burin Sin shi ne kawar da talauci a dukkan fannoni a shekarar 2020, yana mai cewa hakan zai sa mutanen Sin biliyan 1 da miliyan 400 su fita daga talauci, da zama sabon abu a tarihin na yaki da talauci na duniya. Ya ce wannan shi ne babban aikin kare hakkin dan Adam, wanda ya samar da babbar gudummawa ga duniya wajen inganta sha'anin kare hakkin dan Adam, kana ya zama misali a wannan fanni. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China