in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin za ta ci gaba da sa lura ga hadarin jirgin saman kasar Habasha
2019-03-13 20:31:09 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang ya yi bayani game da ayyukan da aka gudanar wa Sinawa bayan abkuwar hadarin jirgin saman kasar Habasha a gun taron manema labaru da aka gudanar a yau Laraba 13 ga wata, inda ya jaddada cewa, ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin da ofishin jakadancin Sin dake kasar Habasha za su ci gaba da sa lura ga hadarin tare da yin hadin kai da bangarorin kasar Habasha da abin ya shafa don samar da gudummawa ga iyalan mutanen Sin da suka mutu a sakamakon hadarin. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China