in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sojojin Nijer sun halaka dakarun Boko Haram 33
2019-03-13 15:22:01 cri
Ma'aikatar tsaron jamhuriyar Nijer a jiya Talata ta sanar da cewa, a sojojin kasar sun halaka dakarun Boko Haram 33 a yankin Diffa da ke kudu maso gabashin kasar.

Yankin Diffa yana kan iyakar Nijer da Nijeriya, kuma dakarun Boko Haram sun sha kai hare-hare wannan yanki a cikin 'yan shekarun baya, wadanda suka yi sanadiyyar mutuwar mutane da dama. A watan Yulin shekarar 2016 ne, sojojin tsaron dangin kasashen Nijeriya da Kamaru da Nijer da kuma Chadi sun fara yakar 'yan Boko Haram. (Lubabatu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China