in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An karrama wadanda suka lashe gasar fasahar sadarwa ta kamfanin Huawei ta yankin kudancin Afrika
2019-03-11 15:12:04 cri

An karrama wadanda suka lashe gasar fasahar sadarwa ta kamfanin Huawei ta yankin kudancin Afrika na shekarar 2018-2019, jiya Lahadi a birnin Johannesburg na Afrika ta Kudu. Kuma nan ba da dadewa ba za su taho kasar Sin domin shiga zagaye na karshe na gasar.

Kimanin dalibai 28,000 ne daga jami'o'i daban-daban na nahiyar Afrika suka shiga gasar. Ayarin Nijeriya da Tanzania da suka yi nasara, za su hadu da ayarin da suka lashe gasar na kasashen Kenya da Angola da sauran wasu ayari 22 daga fadin duniya a watan Mayu, domin karawa a gasar a matakin duniya baki daya. (Fa'iza Msuatpha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China