in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yawan Sinawa masu amfani da yanar gizo ya kai miliyan 829
2019-02-28 15:51:54 cri
Bisa rahoton yanayin bunkasa yanar gizo na kasar Sin karo na 43 da cibiyar sadarwar yanar gizo ta kasar Sin ta gabatar a yau Alhamis 28 ga wata, an ce, ya zuwa karshen watan Disamba na shekarar 2018, yawan Sinawa masu amfani da yanar gizo ya kai miliyan 829, kuma yawan Sinawa masu amfani da yanar gizo ta hanyar wayar salula ya kai miliyan 817. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China