in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kim Jong Un na Koriya ta Arewa ya isa Hanoi
2019-02-26 15:21:31 cri

Yau Talata ne Kim Jong Un, shugaban kasar Koriya ta Arewa ya isa kasar Vietnam, inda zai fara ziyarar aikinsa na sada zumunta, tare da yin shawarwari da takwaransa na kasar Amurka Donald Trump a Hanoi. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China