in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Babban jami'in CPC ya yi kira da a kara zage damtse wajen hade kafofin watsa labarai
2019-02-25 20:15:52 cri
Mamban hukumar siyasa na kwamitin koli na JKS kana shugaban sashen fadar da jama'a na kwamitin koli na JKS Huang Kunming, ya yi kira da a kara zage dantse wajen ciyar da matakan bunkasa kafofin watsa labarai.

Jami'in wanda ya yi kiran yayin taron kan wannan jigo da ya gudana yau Litinin a nan birnin Beijing, ya bayyana hade kafofin watsa labarai a matsayin wani jayin-juya halin da ba za a iya kaucewa ba, kana ya bukaci kafafan watsa labarai, da su yi amfani da wannan dama wajen tunkarar duk wani kalubale. (Ibrahim Yaya)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China