in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Bikin kade-kade da raye-raye da za a nuna don taya murnar bikin gargajiya na fitilu na kasar Sin
2019-02-19 15:44:47 cri

A yau Talata, Sinawa suna murnar bikin gargajiya na fitilu, inda babban gidan rediyo da telabijin na kasar Sin CMG zai nuna wani bikin kade-kade da raye-raye, musamman ma domin taya murnar bikin gargajiyar. Bari mu duba wani gajeren bidiyon da aka watsa don gabatar da bikin da za a nuna yau da dare. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China