in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi gwaji na hudu na bikin kade-kade da raye-raye na taya murnar bikin bazara
2019-02-01 20:53:08 cri
A jiya Alhamis, an yi gwaji karo na 4 na bikin kade-kade da raye-raye na taya murnar bikin bazara na shekarar 2019, wanda gidan rediyo da telabijin na kasar Sin CMG ya dauki nauyin gabatarwa.

A cikin nune-nunen da za a gabatar wajen bikin, an fi mai da hankali kan abubuwa masu alaka da zaman rayuwar Sinawa, don bayyana yanayin zaman rayuwar jama'a, gami da samar da wani yanayi na kayatarwa. (Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China