in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin: A daidaita maganar Venezuela ta hanyar siyasa
2019-02-01 19:18:49 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Geng Shuang, ya furta a yau Jumma'a cewa, kasar Sin tana kira ga bangarori masu ruwa da tsaki da su yi shawarwari tsakaninsu, domin neman daidaita maganar Venezuela ta hanyar siyasa. Sa'an nan, a nata bangare, kasar Sin na son yin kokari tare da sauran bangarori daban daban domin daidaita lamarin. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China