in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya gana da sarkin masarautar Qatar
2019-01-31 20:23:58 cri
Yau Alhamis, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da sarkin masarautar kasar Qatar Tamim Bin Hamad Al-Thani a birnin Beijing na kasar Sin, inda shugabannin 2 suka yarda da zurfafa huldar dake tsakanin kasashen su, a matsayi na mutunta juna, da zaman daidai wadaida, da cin gajiyar juna bisa burin samun ci gaba tare. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China